Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Dan majalisar da ke wakiltar Combe ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Danjuma Goje a jiya ya fara rabon takin NPK buhu 12,000 wanda kudinsu ya kai N258m.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sake caccakar abokin hamayyarsa Bola Tinubu na jam’iyyar APC mai mulki a zaben 2023 mai zuwa.
A wata hira da aka yi dashi, kwamishinan 'yan sandan jihar Kano ya bayyana irin takaicin da yake ji game da alakar 'yan ta'adda da wasu alkalai a Najeriya.
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, saboda fargabar fargabar hare-haren ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda, ta bayar da umarnin rufe dukkanin kwalejojin gwamnatin tarayya.
'Yan ta'adda sun sako mutane uku cikin fasinjojin 62 da suka yi garkuwa da su a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris din wannan shekarar.
Kungiyar kwadago ta NLC ta umarci ma’aikata da su fito zanga-zanga a fadin kasar nan a ranakun 26 da 27 ga watan Yuli domin nuna goyon bayansu ga yajin aiki.
Wani malami mai tsanain tsaurin kishin addinin Kirista Rt. Rabaran Olusola Akanbi, a karshen mako ya ce mabiya addinin kirista a kasar nan ba za su goyi baya.
Kamar yadda aka gani a cikin wani faifan bidiyo, faston ya ga shigowar wasu tsageru rike da bindiga cocinsa a lokacin da yake kan mimbari yana wa'azin Lahadi.
Hukumomin Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Kwali, Abuja sun bukaci iyaye da su kwashe 'ya'yansu daga makarantar saboda fargabar harin da yan ta’adda za su kawo.
Salisu Ibrahim
Samu kari