Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Bincike ya nuna cewa, da yawa daga cikin Sanatocin sun sha kaye ne a zaben fidda gwani, wasu kuma bayan sun sha kaye, sun sauya sheka zuwa jam’iyyu daban-daban.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ayyana suna tare da tantance Sadik Wali a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kano ta Arewa.
A halin yanzu dai shugaban kasa Muhammadu Buhari na can na ganawa da wata tawaga ta jiga-jigan jam'iyyar APC a fadar shugaban kasa da ke birnin tarayya Abuja.
Shugaban kasa Buhari ya bukaci al’ummar kasar nan da su zabi APC a zabe mai zuwa domin tabbatar da dorewar harkokin siyasa, da kwanciyar hankali a kasar nan.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Abubakar Atiku ya bayyana cewa tuni ya tuntubi gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, inda ya ce nan ba da jimawa ba.
Laura Nuttall, mai shekaru 22 ta kammala digiri a fannin siyasa, falsafa, da tattalin arziki ba tare da wata matsala ba ko tasgaron maki da kokarin karatu ba.
Akalla mutane 30 ne ake fargabar sun mutu a wani hatsarin mota da ya auku a hanyar Zaria zuwa Kano ranar Alhamis 21 ga watan Yulin wannan shekarar da ake ciki.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 198 da ake zargi da aikata laifuka a jihar a tsakanin 27 ga watan Yuni zuwa 20 ga watan Yuli, rahoto.
Rundunar ‘yan sanda a ranar Alhamis ta ce ta kama wasu bama-bamai a cikin wata mota kirar Mercedes Benz da ke kan hanyar Chiranchi a unguwar Dorayi ta Kano.
Salisu Ibrahim
Samu kari