Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Yanzu muke samun labarin cewa, Mustapha Balogun, tsohon Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya, ya rigamu gidan gaskiya, amar yadda rahoto daga majiya ta bayyana.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana Sanata Dino Melaye da kuma Dokta Daniel Bwala a matsayin masu magana da yawun tawagar.
Kungiyar malaman addinin Kirista a Najeriya ta fara ba da katunan tantance ga daukacin malaman addinin Kirista a kasar, saboda wasu dalilai na mutunci a kasar.
Magoya bayan Rauf Olaniyan da aka tsige daga matsayin mataimakin gwamnan jihar Oyo, sun sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC a Iseyin ta jihar.
Gwamnatin tarayya ta ce za ta yi duk mai yiwuwa domin ganin an gudanar da babban zaben 2023 duk da kalubalen tsaro da kasar ke fuskanta a 'yan kwanakin nan.
Tsoro ya shiga wa 'yan Arewa mazauna Owerri, babban birnin jihar Imo, biyo bayan kashe wasu 'yan Nijar takwas da 'yan kungiyar IPOB suka yi a kwanan nan...
Karancin albashi da yadda hauhawar farashin kaya ke karuwa a kullum, yana da matukar wahala ka rayu a matsain talaka a Najeriya da ke rayuwa cikin kunci...
Gwamnatin tarayya, a ranar Laraba, ta kare kudurin shugaban kasa Muhammadu Buhari na kashe Naira biliyan 1.145 ga Jamhuriyar Nijar a kwanakin nan kadan....
A yau Laraba ne sakateriyar PDP ta cika makil da jama'a yayin da rikici ya barke a PDP kan tikitin takarar gwamna a jihar Delta a 2023 mai zuwa nan kusa...
Salisu Ibrahim
Samu kari