Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Farfesa Ibrahim Maqari, limami a babban masallacin kasa da ke Abuja ya tona asirin malaman jami'a da irin kurarin da suke na binciken karya kawai suke yi..
A yau ne wasu hotuna suka karade kafafen sada zumunta, inda aka ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo tare da wasi jiga-jiga siyasar Najeriya a Landan.
Kungiyar malaman jami'o'i (ASUU) ta yi watsi da shawarin iyayen daliban jami'a na hada N10,00 kowannensu domin kawo karshen yajin da kungiyar ke yi na tsawon
Wani dan gudun hijira daga Ukraine, Voronko Urko ya karbi addinin musulunci bayan samun gata daga musulmai a wani masallacin da ya samu mafaka a masallaci.
Sarkin Kano na 14, kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya ba 'yan Najeriya shawarin irin shugabannin da ya kamata su zaba a zaben 2023 mai zuwa.
Jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari ta musanta yunkurin ruguza tsarinta domin hada kai da sauran jam'iyyun siyasa, Daily Trust ta ruwaito a yau Alhamis.
Aminu Bello Masari, gwamnan jihar Katsina ya bayyana kwarin giwarsa kan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu gwamnan jihar Legas.
Jam'iyyar APC ta tsayar da Boka Ahmad Tinubu a matsayin dan takarar shugaban kasa, hakazalika Tinubu ya zabo Kashim Shettima a matsayin abokin gami a zaben 2023
Rahoton da ke fitowa daga jihar Legas ya bayyana cewa, mutum daya ya mutu yayin da 10 suka jikkata a wani artabu tsakanin mabiya addinin gargajiya da kirista.
Salisu Ibrahim
Samu kari