Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
An shiga rudani yayin da aka bankado gawarwakin wasu mutum biyu da ake kyautata zaton sun mutu ne a dakin. Ya zuwa yanzu dai 'yan sanda na ci gaba da bincike.
Majalisar dattawa ta bayyana amincewarta da batun sauya fasalin Naira da babban Najeriya, CBN ke shirin yi. Ta yi tsokaci kan wa'adin mayar da kudade banki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yana daga burinsa barin Najeriya cikin aminci yayin da ya sauka daga karagar mulki a zaben 2023 mai zuwa badi.
Kungiyar kiristocin Najeriya ta shirya wani zama da 'yan takarar shugaban kasa don sanin abin da suka shiryawa kiristocin Najeriya. Hakazalika, za su tattauna.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai bari a yi rashin gaskiya ba a zaben 2023, kuma duk wanda ya lashe zabe ba zai baria tauye hakkinsa ba a zaben 2023.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya caccaki abokan hamayyarsa daga jam'iyyun PDP da Labour. Ya ce duk a kan kuskure suke tafiya.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, zai sa a yafewa Najeriya bashin da ke kanta matukar aka zabe shi ya gaji Buhari 2023.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga jimami da tashin hankali bayan samun labarin mutuwar wani basarake a jihar Imo. Buhari ya mika ta'aziyya ga iyalai.
A yau ne APC ke fara kamfen dinta a birnin Jos ta jihar Filato, gwamna Lalong ya bayyana dalilin da yasa jam'iyyar ta zabi jihar don fara gangaminta na Tinubu.
Salisu Ibrahim
Samu kari