Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Wani bidiyo ya nuna lokacin da dan takarar shugaban kasa na APC, da na PDP suka gana a Abuja. Sun gamu ne a wani filin jirgin sama yayin da kowa ke kan kamfen.
Jigon jam'iyyar PDP ya bayyana cewa, sam Atiku ba barawo bane, ya kuma ya harkar da bata dace ba. Ya kawo hujja, inda yace ana zargin Tinubu da safarar kwaya.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya bayyana matsayarsa game da duba lafiya a kasar waje.Tsohon gwamnan Kano ya ce ba zai ke tafiya kasar waje ba.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya gayyaci sarkin Kano, shugaba Buhari da sauran jiga-jigan siyasan kasar nan don kaddamar da ayyuka a jiharsa da ke Kudu.
Wani bidiyo ya nuna yadda aka bankado wasu kudade da aka boye a cikin akwati a kasar Burtaniya. Ana kyautata zaton kudi ne na haram, ana ci gaba da bincike.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar AAC ya ba mata shawarin su gaggauta karbe ragamar kasar nan kasancewar maza sun dade suna mulki, inji shi a ranar Lahadi.
A yau dai diyar tsohon shugaban kasar Amurka ta zama amarya da mijinta dan Najeriya. An daura aure a birnin Florida, inda Donald Trump da matarsa suka hallara.
Wani mawaki dan Najeriya ya shiga jimami yayin da ya bayyana yadda aka watsa masa kudaden bogi bayan da ya watsa na gaske. An ga yana yayyaga kudaden nasa..
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar ya kai wata ziyara jihar Neja, ya gana da tsohon shugaban kasan Najeriya Ibrahim Badamasi Babangida.
Salisu Ibrahim
Samu kari