Muhammad Malumfashi
20903 articles published since 15 Yun 2016
20903 articles published since 15 Yun 2016
Dogo Gide ya aurar da ‘yar yarinya, Farida Kaoje mai shekara 16 da ya dauke. Mahaifinta, dattijo mai shekara 66 yace watanni 15 kenan rabon da ya ga diyarsa.
NDLEA Ta Yi Babban Kamu, Sai da Buhari Ya Fito Yana Yabawa Buba Marwa. Nasara bayan nasarar da Janar Buba Marwa yake samu a NDLEA ya burge Muhammadu Buhari
Duk irin abin da ya je, ya dawo a jam'iyyar hamayya ta PDP, Ayodele Peter Fayose ya sake nanata cewa babu abin da zai sa ya fice daga PDP zuwa jam’iyyar APC ba.
Sule Lamido yana shari’a da EFCC da ‘ya ‘yansa Aminu Sule Lamido da Mustapha Sule Lamido. Alkali yace dole a binciki Sule Lamido da ‘Ya ‘yansa a kan zargin sata
Rotimi Akeredolu shi ne wanda zai jagoranci yakin neman zaben jam’iyyar APC a Kudu maso yamma. Sakataren yada labaran Gwamnan yace an zabe shi tun a Agusta.
Ganin fiye da 70% na al’umma matasa ne, Janar Tukur Yusuf Buratai (rtd) yace jam’iyyar APC za tayi galaba a 2023, tsohon sojan, ya yi kira a zabi Bola Tinubu.
A 2019 Muhammadu Buhari ya kara mafi karancin albashi. A jiya Babban Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige yayi alkawarin za a duba batun kari.
Za a ji an yi zama domin sauraron karar Sheikh Abduljabbar Kabara, kuma an kori kararsa. Lauyoyin da ke bada kariya sun kuma galaba a kotun tarayya na Abuja.
Ashe ‘Dan China Ya Yaudari Ummita ne a Kan Batun Shiga Addinin Musulunci. Kawar Marigayiyar tace Ummukulsum Sani tayi ta kokarin ta rabu da wanda ya kashe ta.
Muhammad Malumfashi
Samu kari