Muhammad Malumfashi
20405 articles published since 15 Yun 2016
20405 articles published since 15 Yun 2016
Jam’iyyar APC Ta Yi Karin Bayani Game da Rufe Hedikwatar NNPP a Jihar Borno. Jam’iyyar APC ba su san da labarin rufe ofishin jam’iyyar hamayyar da aka yi ba.
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na AEDC, ta fara yanke wutar lantarki a ofisoshin gwamnati a Jihar Neja saboda bashin da ta ke bi da ya haura Naira Biliyan 1.
Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu ya ce zai koyi amfani da fiyano domin ya rike rera wake-waken bege a coci a matsayinsa na mai kunar Yesu Almasihu.
Za a ji cewa Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya dage wajen shawo kan Nyesom Wike da mutanensa su goyi bayan Peter Obi, a maimakon jam'iyyar PDP.
Idan jam’iyyar APC ta yi nasarar cigaba da mulki a Najeriya bayan 2023, Kashim Shettima zai zama mataimakin shugaban kasar nan, yace shi za a bar wa rikon tsaro
Atiku ya ja-kunnen 'yan PDP kan baram-baramar da za su iya jawo matsala. An hadu a Kasar waje domin dinke barakar da ake tunanin ana samu a tafiyar PDP a 2023.
Ziyarar da Rabiu Kwankwaso zai kawo ranar Asabar ta jawo Gwamnati ta sa a rufe Hedikwatar Jam’iyyar NNPP. Wannan ne ra'ayin Kwamitin yakin neman zaben NNPP.
Sanata Dino Melaye yana ganin jam’iyyar PDP za ta shiga har Legas, ta koyawa Asiwaju Bola Tinubu darasi a siyasar 2023 duk da Tinubu ya fito daga jihar Legas.
Za a ji sunan ‘Dan takaran APC Ya Canza, Ya tashi daga Aminu zuwa Ahmed da za a shiga zabe a Jigawa. Ana Neman Hana ‘Dan APC Shiga Takaran Majalisa Saboda Sunan
Muhammad Malumfashi
Samu kari