Muhammad Malumfashi
20016 articles published since 15 Yun 2016
20016 articles published since 15 Yun 2016
A littafin tarihinsa da aka rubuta, an fahimci cewa shekara 3 da barin kujerar Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo ya koma neman bashi daga abokansa a gidan soja.
Daga Yunin 2015 zuwa yau, jirgin fadar Shugaban kasa ya je kasashe 50. A daidai wannan lokaci, Shugaba Muhammadu Buhari yayi kwanaki fiye da 200 a asibiti.
Dan takarar kujerar shugabancin kasar nan a inuwar Labour Party yace yana ganin girman manyansa don haka ko me za ayi, ba zai iya taba Alhaji Atiku Abubakar ba
Dakarun ‘Yan Sanda sun bankado wadanda suka kona ofishin Hukumar INEC a Imo. 'Yan IPOB da Eastern Security Network (ESN) sun ce ba suka yi wannan aika-aika ba.
Raji Tunde Fashola ya fadi yadda za suyi wajen ganin Bola Tinubu ya ci zaben Shugaban Kasa. Ministan yace kwamitin takara za su shiga lungu domin tallata APC.
Hon. Yakubu Dogara yana neman tona asirin da babu wanda ya sani a PDP. Dogara Ya Yi wa Gwamnan Ribas kaca-kaca a kan goyon Atiku Abubakar maimakon Peter Obi.
Alamu na nuna Cristiano Ronaldo zai koma taka leda a kasar Saudi Tsohon ‘dan wasan na kungiyar Madrid, Manchester a Juventus, kuma ‘Dan wasan zai bar Turai.
EFCC mai Yaki da Masu Karya Tattalin Arziki tana neman dan takarar Sanata na Jam’iyyar APC a Kano, Abdulkareem Abdulsalam Zaura, wanda aka fi sani da AA Zaura.
Da yake bada labarin samun takararsa a jam'iyyar NNPP, Isaac Idahosa yace bai taba tunanin zai samu takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar adawar ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari