Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Annabi Mboro na cocin Incredible Miracles and Ministiries dake Johannesburg a kasar Afirka ta kudu ya zo da sabuwar mu'ujiza daga sama, inda yace yaje lahira ya amso wahayi, kuma an nuna masa aljanna harma ya dauko hotuna da wayar
Da sanadin wallafa ta shafin jaridar Sahara Reporters NAIJ.com ruwaito cewa 'yan ta'addan makiyaya na Fulani sun kashe dakarun soji hudu da safiyar ranar Larabar da ta gabata tare da da raunata dama a garin Miango na jihar Filato.
Shugaba Buhari ya halarci taron daurin waliman daurin auren diyar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo; Damilola Osinbajo da Oluseun Bakare a yau Asabar, 17 ga watan Maris, 2018. Shugaba Buhari ya halarci wannan taro ta
Wannan hoto da wani matashi mai sunan Na-Allah Muhammad Zagga ya sanya a shafin sa na sada zumunta inda yake nuna kakakin majalisar cikin murmushi tare da kin sanya hannun sa cikin tafin hannun matar bayan ta nemi su gaisa da shi.
Da sanadin babban hadimi na musamman ga gwamnatin jihar Kano akan sabuwar hanyar sadarwa, Salihu Tanko Yakasai, mun samu rahoton cewa gwamna Abdullahi Umar Ganduje zai yiwa gazawar tsohuwar gwamnatin Kwankwaso wankin babban bargo.
Gwamnatin tarayya ta cire babanci tsakanin masu takardaun HND, da kuma BSc, daga ka’iadar aikin kwamnatin tarayya. A ka’idance, Gwamnatin ta karfafa albashin farkon daukar aiki ta mayar dashi daga mataki na 7 zuwa na 8 ga masu HND
Wasu masu wasa da maciji dai kan yi kurin sun sha maganin macijin amma abun da ke faruwa zahiri bai wuce sun iya juriya bane, ko kuma sun karye fiqar macijin domin ko da ya sari mutum hakoransa bazasu fasa fata ba
Labarin da ke iske mu yanzu yanzu na nuni ne da cewa Sanatan dake wakiltar mazabar yankin majalisar dattijai ta jihar Bauci ta Kudu watau Sanata Ali Wakili rasuwa. Mun dai samu labarin hakan ne daga majiyar mu ta
Hukumar Jarrabawar kammala makarantun sakandire na yankin Afirka ta Yamma wato WAEC, ta yi wasu kananan sauye-sauye a jadawalin gudanar da Jarrabawa na shekarar 2018 da za a fara gudanarwa a karshen wannan wata na Maris.
Mudathir Ishaq
Samu kari