Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kocin Real Madrid Zinedine Zidane ya ce za a dauki hoton idan sahun Cristiano Ronaldo amma akwai yiwuwar zai buga wasan karshe na gasar zakarun Turai da za su kara da Liverpool. Dan wasan na Portugal, mai shekara 33, ya samu...
Kakakin Shugaban Kasar Turkiyya Ibrahim Kalın ya bayyana cewa, har nan da tashin Alkiyama za a ci gaba da tsare Alkur'ani Mai Tsarki. Turkiyya ta mayar da martani ga wasu 'yan siyasa marubuta su 300. Mutanen sun hada da tsohon...
Jiga-jigan gwamnatin Turkiyya na ci gaba da tofin Allah tsine kan da'awar da tsohon shugaban Faransa,Nicolas Sarkozy da wasu gungun mutane 300 suke yi na a gaggauta share duk wasu ayoyin da ke sukar Yahudawa da Kiristoci daga...
A yayin zantawar da manema labarai suka yi da shahararren jarumin finafinan Hausan nan Idris Sani Moda ta waya, ya karyarta jita-jitar da ake ta yadawa a kafafen yada labarai na zamani cewar ya rasu a daren jiya Litinin...
Addinin Musulunci shine addini mafi shahara da mabiya a Najeriya da nahiyar Afirka. Kana addinin na da gine-gine na goge raini wanda ko mabiya wasu addinai na sha’awa. Jaridar NAIJ.com ta kawo muku jerin masallatai mafi kyawu a fa
'Yan sanda sun ce jama'a sun shiga cikin halin dimuwa sakamakon wannan annoba. Mazauna kauyukan na cigaba da tsare yaran su a gida sannan suna jin tsoron fita gonakin su. Jami'in 'yan sanda, Anand Kulkarni, ya shaidawa majiyar mu
Rahotanni sun bayyana cewar, mijin da matar sun kaure da fada ne a gidan su dake Buguma a karamar hukumar Asari-Toru dake jihar Ribas saboda ta ki dafa masa abinci ranar da take farincikin zagayowar ranar haihuwar ta. Jaridar Dail
Sanata Magnus Abe, Sanata mai wakiltar jihar Ribas ta Kudu maso gabas, ya zargi shugabancin jihar da saba dukkan dokokin zabukan kamar yadda uwar jam’iyya ta gindaya na cewar duk mai sha’awar shiga zabe zai sayi fom din takara sa’
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin, ya ziyarci Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumuni Kabir Usman, bisa ga rasuwar babban limamin masalacin jihar Katsina, Liman Lawal. Babban Limamin ya rasu ne a ranar Lahadi da safe.
Mudathir Ishaq
Samu kari