Hotunan wata sambaleliyar budurwa da ta haukace bayan ta kwanta da sa'an mahaifin ta

Hotunan wata sambaleliyar budurwa da ta haukace bayan ta kwanta da sa'an mahaifin ta

Wani labari mai taba zuciya da muka samu daga majiyar ya tabbatar mana da cewa wata sambaleliyar budurwa ta fara hauka tuburan biyo bayan dawowar ta daga wajen wani masoyin ta da ake kyautata zaton sa'ar mahaifin ta ne.

Kamar dai yadda muka samu daga majiyar mu ta The Nation, lamarin ya auku ne a ranar 4 ga watan Mayun shekara ta 2018 a unguwar Ikenegbu ta karamar hukumar Sapele a jihar Delta dake kudu maso kudancin kasar nan.

Hotunan wata sambaleliyar budurwa da ta haukace bayan ta kwanta da sa'an mahaifin ta
Hotunan wata sambaleliyar budurwa da ta haukace bayan ta kwanta da sa'an mahaifin ta

KU KARANTA: Abu 4 da ba za a manta da su ba game da marigayi Isyaka Rabiu

Legit.ng dai ta samu cewa jama'ar dake bakin hanya lokacin da lamarin ya faru sun bayyana cewa matar ta soma hauka ne kawai bayan dadiron na ta ya ajiye ta a bakin wani wurin cin abinci a unguwar a cikin wata motar alfarma kafin daga bisani ya yi tafiyar sa.

Hotunan wata sambaleliyar budurwa da ta haukace bayan ta kwanta da sa'an mahaifin ta
Hotunan wata sambaleliyar budurwa da ta haukace bayan ta kwanta da sa'an mahaifin ta

Al ummar unguwar dai sun kai wa budurwar dauki ne biyo bayan ganin ta da suka yi kusan tsirara tana ta cire kayan ta tana tabara a kan titi.

A wani labarin kuma, Wani matashi a fusace dan kasar Ugandar nahiyar Afrika a cikin fushi ya kai beraye biyar da ya kama ya kuma sa a cikin mari a fishin 'yan sandan kasar yana mai tuhumar sa da lalata masa kudin ajiya.

Mutumin wanda majiyar mu ta ruwaito cewar sunan sa Peter Lojok Longolangiro dan kasuwa ne da yake ajiye kudaden sa a gida ba tare da kaiwa banki ba.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel