Dalilai 7 da za su hana jam'iyyar PDP ta tsayar da Sule Lamido takara a 2019

Dalilai 7 da za su hana jam'iyyar PDP ta tsayar da Sule Lamido takara a 2019

Yayin da ake kara matsowa zuwa ga shekarar zabe a Najeriya da aka shirya gabatarwa a shekarar 2019 mai zuwa, kawo yanzu dai 'yan siyasa daga dukkan bangarori suna ta fitowa da ra'ayoyin su da kudurori na neman tsayawa takara a matakai daban daban.

Tsohon Gwamnan Jigawa dake a shiyyar Arewa maso yamma, Alhaji Sule Lamido na cikin manyan 'yan siyasar Najeriya da suka bayyana aniyar tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar adawa ta PDP a zaben 2019.

Dalilai 7 da za su hana jam'iyyar PDP ta tsayar da Sule Lamido takara a 2019
Dalilai 7 da za su hana jam'iyyar PDP ta tsayar da Sule Lamido takara a 2019

KU KARANTA: An gano gonar wiwi eka 11,000 a Najeriya

Legit.ng ta samu cewa masana da dama na ganin cewa jam'iyyar ta PDP da wuya idan zata bashi tikitin ta domin ya fuskanci babban zabe.

Mun tattaro maku wasu daga cikin dalilan da ake sa ran za su hana jam'iyyar ta PDP ta tsaida shi kamar dai yadda kafar yada labarai ta BBC Hausa ta rubuta.

1. Yana fuskantar shari'a

2. Yana da ra'ayin rikau

3. Da wuya idan zai samu karbuwa a Arewa

4. Raunanannar alakarsa da gwamnoni

5. Raunanannar alakarsa da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan

6. Rashin kudi masu yawa

7. Rashin mulki

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng