Kalli wata yar Kirista dake bayar da kyautar abinci ga musulmai a yayin bude bakin azumin Ramadan a jihar Lagas

Kalli wata yar Kirista dake bayar da kyautar abinci ga musulmai a yayin bude bakin azumin Ramadan a jihar Lagas

Watan Ramadana ya kasance wata na musamman ga dukkanin Musulmi. Musulmai kan yi azumi talatin ko ashirin da tara don haka wata ya Krista ta yanke shawarar taimakawa Musulmai da basu da karfi a wannan lokaci.

Wata yar Najeriya ta dauyin taimakawa Musulmai a wannan lokaci na Raadana. Matar mai suna Olashile Aboyemi na rarraba kayayyakin abinci ga Musulmai a yayin bude baki.

An tattaro cewa wannan matashiya na aikata wannan aiki na alkhairi duk da cewar ita Kirista ce da addininta ya sha bambam da na Musulman.

Kalli wata yar Kirista dake bayar da kyautar abinci ga musulmai a yayin bude bakin azumin Ramadan a jihar Lagas
Kalli wata yar Kirista dake bayar da kyautar abinci ga musulmai a yayin bude bakin azumin Ramadan a jihar Lagas

Legit.ng ta ci karo da wannan aikin alkhairin bayan wani mai suna Muhammad Auwal Musa ya wallafa labarinta a Facebook . a hotunan da aka wallafa a Facebook an gano matashiyar dauke da kulan abinci dafa duka da kaji a matsayin abincin bude baki ga Musulman unguwan ta.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Sanata Dino Melaye ya bukaci ban-hakuri daga shugaba Buhari kan zagin da akayiwa majalisa

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel