Sa'a tafi manyan kaya: Ahmed Musa ya koma Saudiyya da murza leda

Sa'a tafi manyan kaya: Ahmed Musa ya koma Saudiyya da murza leda

- Kungiyar Leicester ta siyar da dan wasan ta Ahmed Musa

- Dan wasan dai ya taka muhimmiyar rawa a wasan cin kofin duniya

Sa'a tafi manyan kaya: Ahmed Musa ya koma Saudiyya da murza leda

Sa'a tafi manyan kaya: Ahmed Musa ya koma Saudiyya da murza leda

Kungiyar wasan kwallon kafa ta Leicester City ta bayyana cewa dan wasan ta Ahmed Musa ya koma Kungiyar Al-Nassr dake kasar saudiya.

Dan wasan ya taka rawa ga Nageriya a wasan cin kofin duniya inda ya doke kasar Iceland da ci biyu.

DUBA WANNAN: Obasanjo ne babbar matsalar Najeriya - Soyinka, Falana

Har zuwa yanzu kungiyar bata bayyana nawa ta siyar da dan wasan nata ba.

Musa dan shekaru 25 ya koma Kungiyar Leicester ne a shekarar 2016.

Bayan ya ciwa kungiyar kwallo biyu a wasanni 21 saita mikawa tsohuwar kungiyar shi a matsayin aro a kakar bana.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel