Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Yobe, Alhaji Adamu Chilariye ya zargi jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da sayen katin zaben al'umma. Yayi wannan zargin ne a jiha Alhamis a wata tattaunawa da...
Wani aikin hadaka tsakanin gwamnatin tarayya da gwamnatin jihar Kano zai samar da sabbin bahaya guda miliyan ashiri da dubu dari shidda (20,600,000) a jihar Kano don taimaka ma kokarin gwamnati na tabbatar da tsafta da kuma rage y
Rundunar ta daya ta Sojan kasan Najeriya dake jihar Kaduna tace mayakanta sun bindige wasu yan bindiga guda biyar har lahira a yayin wata musayar wuta da suka dade suna fafatawa a tsakaninsu a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar
“Bincikenmu ya nuna akwai kayan Sojoji a cikin sundukin da suka hada da wando da rigan Kaki guda 620, kanaan riguna yan ciki na Soja guda 10,100 sai kuma takalman Sojoji kafa 512, wanda hakan haramun ne a Najeriya bisa dokokin huk
Biyar daga cikin 'yan majalisar dokokin jihar Ogun daga PDP sun fita daga jam'iyyar tare da komawa wasu jam'iyyu uku. Kakakin majalisar, Mista Suraj Adekunbi, ne ya karanta wasikun barin jam'iyyar PDP da mambobin majalisar suka mi
Wasu masana da suka hada da gamayyar likitoci da sauran masu ruwa da-tsaki a harkar lafiya sun gano cewa ganyen tabar nan ta wiwi yana maganin cutar farfadiya. Shugaban gamayyar tawagar ma'aikatan lafiyar masu biciken mai suna Joh
Gwamnatin tarayya ta bayyana ranakun Talata, 21 ga watan Agusta, da Laraba, 22 ga watan Agusta a matsayin ranakun hutu domin murnar babbar salla (Eid-el-Kabir). Ministan harkokin ciki gida, Abdulrahman Dambazau, ne ya sanar da ha
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito wani rahoto mai cike ban mamaki har da sakin baki mun samu cewa, gwamnatin kasar Zambia dake yankin nahiyyar Afirka ta Kudu ta gudanar da kidayar adadin awakai daka fadin kasar.
Allah yayiwa mahaifiyar daya daga cikin jaruman Hausa fim Nafisa Abdullahi ta rasuwa. Mahaifiyar Nafisa ta rasu a ranar Talata a Abuja bayan fama da jinya. Jarumar tace har yanzu ta kasa gaskata rasuwar "Ina ma ace mafarki...
Mudathir Ishaq
Samu kari