Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sakamakon matsalar tsaro da ta dabaibaye jihar Zamfara, musamman hare haren yan bindiga dadi, kiyasi ya nuna akalla mutane dubu uku ne suka rasa ransu, tare da asarar dukiya ta naira biliyan goma sha bakwai lamarin ya haifar.
Alhaji Lai Mohammed ya ce zai zama ragon azanci a gareshi idan yace yayi takara da mutanen da ya kamata ace shine yake karfafa masu guiwa. Ministan ya bayyana hakane a wani shirin talabijin na kai tsaye a tashar NTA dake Ilorin.
Kakakin Sojin ya kara da cewa harin da rundunar tasu ta kai ranar 15 ga watan Agustan da muke ciki, yana daya daga cikin shirye-shiryen da rundunar Sojin ta shirya domin dakile hare-haren da ‘yan bidigar ke kawowa, bayan wasu baya
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewar a kalla mutane miliyan uku take saka ran zasu amfana daga wannan tsari na bayar da rancen kudi daga kowanne lungu da sako dake fadin kasar nan. Rancen kudin ya fara ne daga N10,000 zuwa N50,000
A yanzu haka akwai ‘yan takarar shugaban kasa mutum 11 a jam’iyyar ta PDP. Sun hada da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, gwamnan jihar Kano, Aminu Waziri Tambuwal, gwamna Ibrahim Hassan Dankwambo na jihar Gombe, tso
Wata gidauniyar babbar majami'ar mabiya addinin kirista ta nada daya daga cikin fitattun jarumai a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, watau Ali Nuhu a matsayin jakadanta a kokarin ta na yaki da cin hanci da rashawa
Allah ya yiwa Ayuba Dahiru da aka fi kira Tandu, jarumi a masana’antar shirya finan-finan Hausa dake Kano, rasuwa. Da sanyi safiyar yau, Lahadi, ne marigayin ya rasu a garin Kano fayan fama da gajeriyar rashin lafiya kamar yadda
Kamfanin dillancin Labarai na kasa (NAN) ta bayyana cewar an gudanar da zaben na jiya ne domin maye gurbin tsohon dan majalisa Hosea Ibi da masu garkuwa suka sace ranar 31 ga watan Disamba na shekarar 2017 kuma suka kasha shi a wa
Da yake tsokaci dangane da yadda gasar ta gudana, Manjo Janaral O. F Azinta wanda shi ne babban kwamandan barikin Sojojin, ya yabawa wadanda suka yi nasarar lashe kyaututtikan tare da bayyana gamsuwarsa akan yadda aka gudanar
Mudathir Ishaq
Samu kari