Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
“Sai dai a lokacin da suka hangi Yansanda, sai suka tarwatse, kowa ya ranta ana kare, amma jami’anmu sun samu nasarar damke mutane 57, zamu kaddamar da bincike akansu, kuma mu gurfanar dasu gaban Kotu da zarar mun kammala.” Inji K
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sojojin sun yi wannan bore ne don nuna rashin amincewarsu da sake tura su wasu garuruwan jihar Borno don yaki da Boko Haram, yayinda su kuma suke ganin lokaci yayi daya kamata su koma gida sakamakon sun
NAIJ.com ta ruwaito Daramola ya sanar da haka ne a ranar Lahadi, 26 ga watan Agusta, inda yace Sojojin rundunar sun mayar da hankulansu ne wajen lalata duk wani sansanin yan bindigan, a haka ne suka kashe mutum 30 bayan wasu hare
Tun da farko dai hukumar asusun amintattu na rarar man fetur wato PTF karkashin shugabancin Muhammadu Buhari ne ya yiwa hanyar kwaskwarima, wanda kuma tun daga lokacin har gwamnatin Obasanjo ta yi shekarunta takwas, wanda kuma Ati
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana dalilin da ya sa ba zai alanta niyyar takaran shugaban kasa karkarshin jam’iyyar PDP a jihar Kano ba. Ya zabi birnin tarayya Abuja domin yin hakan.
A jiya, Lahadi, 26 ga watan Agusta, ne dakarun rundunar soji ta 82 dake aikin tabbatar da zaman lafiya a jihar Borno karkashin "Ofireshon Lafiya Dole, sun ragargaji wasu mayakan kungiyar Boko Haram a garin Kulamari dake karamar hu
Leah Sharibu, Daya daga cikin yan matan Dapchi 119 da yan tada kayar bayan Boko Haram suka sace a makarantan sakandaren gwamnati na mata a garin Dapchi, jihar Yobe, ta bukaci shugaba Muhammadu Buhari ya ceceta.
A watan Afrilu ne shugabannin biyu suka gana a fadar White House, ziyarar da a wancan lokacin mai magana da yawun Shugaba Buhari, Malam Garba Shehu, ya bayyana a matsayin amincewar da gwamnatin Trump ta yi wa gwamnatin Najeriya.
Bayan kallon tsanaki da mu ka yiwa yadda ake tafiyar da siyasar kasar nan da kuma yankin Niger Delta, mun yi Allah wadai da rufe asusun bankin jihar Akwa Ibom da hukumar EFCC ta yi, domin aikata hakan wani zalunci ne da gwamnati
Mudathir Ishaq
Samu kari