Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yan takarar kujeran shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), sun ki amincewa da ikirarin gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike kan cewa da yayi jam’iyyarAPC ce ke daukar nauyin wasu yan takarar shugaban kasa a PDP.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito uwargida mai suna Doyinsola Adebiyi ce ta shigar da karar mijinta Adebiyi Kayode sakamakon yana neman yar aikinsu da zina a gidansu dake rukunin gidajen gwamnatin tarayya dake Lugbe cikn garin Abuja.
majiyar NAIJ.com ta karkashin kasa ruwaito jimillan ministoci guda uku ne dake rike da manyan mukamai suka yi murabus tun daga farkon gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari zuwa yanzu, daga cikinsu kuma akwai.
Za ku ji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari, na daya daga cikin jerin shugabannin kasashen duniya 88 da za su gabatar da jawabai a taron majalisar dinkin duniya da a za a gudanar can kasar Amurka a ranar 25 ga watan Satumba.
Wani boka da shekara 80 mai suna Usaini Musa da wasu mutane biyu sun shiga hannun jami’an yan sandan jihar Katsina sanadiyar laifin cizge idanuwa wani jai’in yan sanda a jihar Flato Kwamishanan yan sandan jihar Katsina.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa Zainab Ahmed wacce aka dauko daga ma’aikatar kasafin kudi da tsare-tsare kasa zuwa ma’aikatar kudi bayan murabus din Misis Kemi Adeosun, zata bar matsayinta na karamar ministar kasafi.
Bayan da masana suka gano cewa akwai cutar kwakwalwa dake iya damun yara wadanda yaki ya shafa, a yanzu an gano akwai irin wannan matsalar a sansanonin 'yan gudun hijira, inda yara kan bada labarin an yanka iyayensu a gabansu
Sama da mambobin jam'iyyar APC 10 ne ake sa ran sun mutu a jihar Abia, sakamakon harin da wasu yan ta'adda suka kai a lokacin da 'yayan jam'iyyar ke gudanar da taro a kauyen Okpuala Aro, karamar hukumar Osisioma Ngwa.
A cewar Kalu: "Na zo garin Minna ne domin yiwa Buhari yakin zabe bayan na ga yadda 'yan takarar PDP ke tururuwar zuwa wurin IBB domin neman goyon bayansa. "Na zo domin mu yi magana da shi ta fuskantar juna da kuma bashi hujjojin
Mudathir Ishaq
Samu kari