Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
A ci gaba a sauye-sauye sheka da ake yi zuwa jam’iyyar All Progressives Congress, a jihar Sokoto, wani tsohon mataimakin kwanturola na hukumar Fursuna na Najeriya, Alhaji Umaru Yari Sifawa, da wasu yan PDP 6441 sun koma APC.
A karkashin wannan tsari da gwamnatin Buhari ta bullo dashi, za’a dinga baiwa dabbobi irin abincin zamani domin su kara nauyi daga kilo 200 zuwa kilo 500, wanda hakan zai kara musu girma, karin nono da kuma riba mai yawa.
A wata magana ta sakataren hulda da jama'a na PDP, Kola Ologbondiyan yace "Jam'iyyun siyasa da kuma yan takara takara da suke tunanin yanda sakamakon zabe mai mai zuwa zai kasance sune APC da kuma Dan takarar ta Muhammadu Buhari,
Alhaji Aliko Dangote dake zaman shugaban rukunin kamfanonin Dangote ya karbi kyauta mafi girma a fannin albarkatun man fetur ta Brevity Anderson akan gudummuwar da yake bayarwa wajen cigaban harkokin masana'antar musamman a Najeri
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce kwarewar sa gami da yalwar ilimi akan harkoki siyasa da kuma kasuwanci ya sanya ya ke takarar kujerar shugaban kasar Najeriya domin fidda ita zuwa tudun tsira.
Magoya bayan bangarori biyu da basa ga-maciji da juna da kuma dukkan su ke goyon bayan dan takarar gwamna a jam'iyyar APC a jihar Kuros Riba yayin da shugaba Muhammadu Buhari ya je jihar a cigaba da zagayen gangamin yakin neman za
Kwamishinan kasafin kudi da tsare-tsaren tattalin arziki na jihar Yobe, Idi Barde Gubana ya sauka daga matsayinsa domin yi wa dan takarar gwamna na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) candidate, Hon. Mai Mala Buni mataimaki.
El-Rufai ya kuma sha alwashin gina wani bangare na kwalejin Nuhu Bamali a garin Soba, domin saukakawa al'ummar yankin da ke da sha'awar yin karatu a kwalejin. Haka zalika, gwamnan, ya ce zai tabbata an samar da babbar makaranta a
Attahiru Bafarawa, ya ce shi ne ya murde zaben fitar da gwani na shugaban kasa karkashin jam'iyyar ANPP a zaben 2003 domin ganin Muhammadu Buhari ya ci zaben. Bafarawa ya ce ya baiwa Buhari N5m domin ya rabawa shuwagabannin jam'i
Mudathir Ishaq
Samu kari