Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Harin da Amurkan ta kai ba zai rasa nasaba da harbo wani jirgin yakin kasar Amurka mai amfani da na'ura da kasar Iran ta yi ba a cikin makon jiya da kuma wani harin da aka kai wa jiragen dakon danyen man fetur na Amurka, wanda ta
A wani zance da ya fito daga Adekunle Ajisebutu, jami’in hulda da jama’a na yan sandan jihar ya ce: “ Wanda ake zargin, makarantar sakandare kawai ya kammala kana kuma ya bude asibitin bogi cikin wani gida inda marasa lafiya ke y
Duka inda kasuwa take a duniya wuri ne na tara jama'a da kuma gudanar da hada-hada da harkalla kala daba-daban. Babban amfanin kasuwa shine gudanar da saye da sayar wa. Ana sayar da abubuwa da dama a kasuwa, amma akwai kasuwanni
Ofishin Hukumar yaki da cin hancin da rashawa (EFCC) na Ibadan ya kama wasu mutane 27 da ake zarginsu da yin danfara ta hanyar amfani da yanar gizo. An kamasu ne tare da wasu mata hudu da ake tunanin yan matansu ne.
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa da take tasowa a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Saratu Abubakar ta yi kaca-kaca da manyan masu kudi masu daukar 'yan mata suna basu kudi su yi lalata dasu...
Shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya bayyana cewa shi ko kadan baya fatan Allah ya hada su yaki da kasar Iran, amma kuma ya yiwa kasar ta Iran gargadi, inda ya bayyana mata cewa idan har yaki ya hado su to babu makawa za ta...
A yanzu da maza suka zama tamkar zinare, kuma mata suke kara yawa, zai yi wuya mace ta ki amince da zancen aure. Saboda kusan kowacce budurwa a wannan lokacin abinda take jira kenan. Sai dai hakan bai dami fitacciyar 'yar wasan...
Manyan mutane da yawa a duniya sun zamanto wasu ne ta sanadiyyar matayensu, kuma da yawa daga cikinsu suna yin alfahari da matayen nasu. Marigayi Obafemi Awolowo ya taba yin wata magana wacce ke nuna yabo da kodawa ga matarsa...
Tsohon dan wasan tsakiyan Chelsea ya fara bugawa Najeriya kwallo ne a matakin kasa da kasa a karo na farko ranar 17 ga watan Agusta, 2005. Kawo wa yanzu ya samu nasarar taka leda a gasar cin kofin duniya har guda biyu, inda kuma y
Mudathir Ishaq
Samu kari