Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Babban mai ba gwamnan jihar Gombe shawara kan harkokin watsa labarai, Ismail Misilli ya musanta zargin da ake yi na cewa suna bin tsohon gwamnan jihar da bita da kulli akan sayar da kayan gwamnati na miliyoyin Nairori.
Wani bidiyo yana ta yawo a shafukan sada zumunta, inda yake nuna wata budurwa 'yar Najeriya tana bayyana cewa ta fi son soyayya da maza masu aure da samari. Budurwar wacce taki bayyana sunanta ta ce ta fadi hakan ne saboda maza...
Ana zargin wata sabuwar Amarya da yiwa mijinta allura da maganin bera na fiya-fiya a jihar Kaduna. Wani mai amfani da shafin sada zumunta na Facebook, Mansur Salihu, wanda ya wallafa labarin a shafinsa, ya bayyana cewa wasu...
Akwai wani abu mai daure kai da ban mamaki game da yanayin mutanen kauyen Salinas dake yankin Caribean, wanda ya zama abin kwatance ga al'umma. Abu ne wanda kowa ya sani cewa yara mata da aka haifa a tsibirin suna komawa maza...
'Yar gidan gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, wacce ta auri dan gidan gwamnan Ajimobi na jihar Oyo, wato Fatima Ganduje ta fara mayar da martani ga mutanen da suke gaya mata magana marar dadi a shafukanta na yanar...
Nan da shekaru 27 kawai, mutane sai sun ga dama za su mutu, sannan za a samar da maganin da zai ke warkar da tsufa, a cewar wasu kwararru guda biyu na bangaren kimiyya, a lokacin da suke gabatar da wani littafi da suka rubuta...
Fitaccen jarumin wasan fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood Zaharadden Sani ya bayyana cewa masana'antar Kannywood ta kama hanyar lalacewa, kuma taimakon gwamnatin kasar nan ne kawai zai ceto ta daga halin da take...
Kasar Saudiyya ta game yanke hukunci akan dokar da za ta bai wa mutanen da ba 'yan kasar ba damar zama a cikin kasar na iya tsawon rayuwarsu, ga duk wanda ke da bukatar hakan. Kamfanin dillancin labarai na Saudiyya (SPA) shine...
A wani jawabi da Abubakar Dakingari, babban sakataren yada labaran gwamnan jihar Kebbi, ya fitar, ya ce Malamin ya mutu ne ranar Alhamis a Birnin Kebbi, bayan wata gajeriyar jinya. A cewar Dakingari, gwaman jihar Kebbi, Abubakar
Mudathir Ishaq
Samu kari