Yan Najeriya na bayyana kasafewan rana a jihohin su
1 - tsawon mintuna
An ga kasafewan rana a wasu wurare a kasar najeriya a yau, Alhamis, 1 ga watan Satumba.
Hukumar duba sararin samaniya watau National Space Research and Development Agency (NASRDA) ta fadi cewan za'a fuskanci kasafewan rana a wurare a kasar yau tsakanin karfe 7:15 zuwa 10 na safe. Suna baiwa yan najeriya shawaran su kwantar da hankalin su.
Kasafewan rana na faruwa ne idan fadin wata ba kai na rana ba, ta hanyar tare hasken rana.
KU KARANTA: Farashin simintin yayi tashin goron zabi
Wasu yan Najeriya na bayyana ra'ayoyinsu akan yadda kasafewan ya faru a garuruwan su. Mutanen jihar Imo da Legas da ribas da kano da neja sun gani, amma mutanen jihar Kaduna sun ce basu gani ba.
Asali: Legit.ng