Saurari abinda Wani dattijo mai shekaru 114 ya fada

Saurari abinda Wani dattijo mai shekaru 114 ya fada

- Shin ta yaya wannan mutumin mai shekara 114 ya ke tamkar matashi, da sauran karfin sa

- Bernardo Lapallo dan shekara 114 ne kuma tamkar matashi da kuma mutumin na kula da kansa yadda ya kamata 

- Yana karatu kullun kuma yana wasan wasa kwakwalwa, inda  kullun yana tafiya ko gudun kilomita 2 da rabi

Saurari abinda Wani dattijo mai shekaru 114 ya fada

Yace sunada haka a cikin dangin su. Yana cikin jinin su. Kakarshi shekaru107 tayi a duniya. Mahaifiyar shi 105 ,kuma mahaifin shi 99. Fuskan Bernardo Lapallo baida alamun tsufa sosai,kuma yanada koshin lafiya.

KU KARANTA: Jonathan ya sayi jirgi na $200 miliyan – Rahoto

Yana cin ganye sosai kuma yana shan ruwa sosai a rana. Kana yana son kayan itace kuma yana bacci sosai. Bsi taba rashin bacci bs. Game da cewar Bernardo Lapallo, mahaifin sa yace irin wadannan abincin na kara tsawon rai , irinsu tafarnuwa,man zaitun,zuma,kirfa.

Suna sa zuciya da cikin mutum yayi karfi kuma suna kare cututtuka da dama . ga zahiri nan dai a jikin dattijon.

Asali: Legit.ng

Online view pixel