Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
wata gobara data kama a titin Ibadan zuwa Legas tayi sanadiyyar mutuwar mutum daya da kona shaguna 18, ababen hawa 15.
Ana cewa duk inda na shiga a kasar Kenya, sai kaga wasu mutane na daukana hoto, wasu kuma na daukan bidiyo inda zaka ji suna kirana Yesu.
Wata karuwa ta koma mutumiyar kirki bayan wa'azin da akai mata, kuma ta kawo kwarorin robar da take kasuwancin da su
A satin da ya gabata ne dai Gwamnatin Najeriya ta kulla yarjejenniya da kamfanin Dangote domin gina hanyar kankare mai nisan kilomita 42
An hangi tsohon shugaban kasa Obasanjo yana yin alkalancin wasa
Ana cewa wanda tun ba yau ba ne dai ake zargin masu wa'azin addini a kasar ciki hadda Izala da cusa wa mabiyansu aƙidu masu tsauri.
Wani tsohon dan takarar jamiyyar PDP mai suna Jimoh Ibrahim ya taya dan takarar jamiyyar APC Cif Rotimi Akeredolu murna da wuri
Jamiyyu ne dai za su fafata kuma hukumar zabe mai zaman kanta ta ce ta kammala dukkan shirye shirye na gudanar da zaben jihar Ondo
akwai dalilai da dama da yasa yan arewa ba zasu yadda Atiku yayi shugabancin kasa ba kamar rashin nagarta kabilanci da sauransu
Mudathir Ishaq
Samu kari