Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sanata Shehu Sani ya kuma bada kyautar wasu karin gidajen ga Kungiyar 'yan agaji Mata na Izala wadanda ake kira da sunan Nisa'us Sunnah a titin Ara dake Kaduna.
Wata mata wadda 'yan kungiyar Boko Haram suka yanka mijinta da 'ya'aynta guda hudu ta labarta wa majiyar mu yadda al'amarin ya wakana.
Babban hafsan sojan kasa, Laftanar janar Tukur Yusuf Buratai yace rundunar sojan kasa zata dauki sabbin kuratan sojoji 12,000 cikin wannan shekarar don bunkasa
Rundunar Sojin Nijeriya ta shirya taron bajen kolin kayayyakin yaki na kwanaki uku a Abuja, inda ta gabatar da motoci da bindigogin kai farmaki daban-daban.
Malamin ya bayar da wannan fatawar ne a cikin wani shirin gidan Talabijin na DMC inda ake yo tambaya kuma malamai su bayar da ansa dai dai da fahimtar su.
Baicn wannan hukumar tayi sabon tsarin bada kudin guzuri ga alhazan. A sabon tsarin hukumar alhazan ke da alhakin baiwa alhazan kudaden guzurinsu ta hanyar bank
A yayinda, minisita na koshin lafiya, farfesa Isaac Adewole, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari da likitocin sa kadai za su iya bayana mai ya sa shi shugaban
Wani faifan bidiyo ya watsu a kafar sadar ta Youtube inda wasu musulman kasar Birtaniya ke kokawa kan matsalolin kasar, inda suka bukaci a tabbatar da shari’ar
Yaran yan biyu matan sun a raba cibi, anta, da igiyar maaifa. Ko da yake suna da zuciya daban, akwai wani rashin dai dai da ya nuna kamar sun araba zuciya kuma
Mudathir Ishaq
Samu kari