Kungiyar Kiristoci ta furta adu’a da azumi domin lafiyan Buhari

Kungiyar Kiristoci ta furta adu’a da azumi domin lafiyan Buhari

- Malamai adini musulunci a jihar Borno rana Juma’a da ta wuce sun ce za su fara adu’a na kwana goma da kuma azumi dan lafiya shugaban Muhammadu Buhari

- A yayinda, minisita na koshin lafiya, farfesa Isaac Adewole, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari da likitocin sa kadai za su iya bayana mai ya sa shi shugaban ya nemi jinyar cuta a kasar waje

CAN sun furta adu’a da azumi domin lafiyan Buhari
CAN sun furta adu’a da azumi domin lafiyan Buhari

Kungiyar hadaka Kristoci na Najeriya wato (CAN) tare da fastoci daga coci daban daban a jihar Borno sun fito wai za su fara adu’a na kwana bokwai da azimi domin koshin lafiya shugaban kasa Muhammadu Buhari.

KU KARANTA: Sakataren 'White House' ya tabbatar yadda aka yi tsakanin Trump da Buhari

An fara azumi da adu’a tun rana Litini goma sha uku ga watan Febwairu da yan Krista sun hadu a kowani coci dan neman hannu Allah game ga sauri murmurewan lafiya shugaban.

Adu’a da Kristoci su ka hada a Borno ya fito a wani takarda da Ebanjelis Kwamkur Samuel, shugaban abubuwar da ya shafi doka da jama’a mutane na CAN. Aciki ya ce, Kristoci su fara adu’a da azumi ma Buhari da kuma Najeriya.

KU KARANTA: Tafiyar Buhari: ‘Ya dace shugaba Buhari yayi ma ýan Najeriya jawabi ko ɗan yaya’ – inji Farfesa

Mai kama da haka kuma ne Malamai adini musulunci a jihar Borno rana Juma’a da ta wuce sun ce za su fara adu’a na kwana goma da kuma azumi dan lafiya shugaban Muhammadu Buhari.

Malami Uma Bolori da yake magana a madadin malamai da aka mishi tambayoyi. Ya ce: “Adu’a shi ne shugaba Buhari ke bukata daga wajen yan Najeriya ba jita-jita ba.

Malami Uma Bolori da yake magana a madadin malamai da aka mishi tambayoyi. Ya ce: “Adu’a shi ne shugaba Buhari ke bukata daga wajen yan Najeriya ba jita-jita ba.

A yayinda, minisita na koshin lafiya, farfesa Isaac Adewole, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari da likitocin sa kadai za su iya bayana mai ya sa shi shugaban ya nemi jinyar cuta a kasar waje.

KU KARANTA: Zaben 2019: ‘Yan Najeriya ne kaɗai zasu iya tabbatar ma inyamurai shugabancin ƙasar nan’ – Atiku

Ministan ya fada haka rana Litini sha uku ga watan Febwairu lokacin da ya ke magana da yan labari akan budewa wajen jinyar yaraa cikin makarantan Obafemi Awolowo a garin Ile-Ife.

Ya ce zai yuwa, shugaba ya je kasar waje domin shawara na likitocin sa ko kuma raayi.

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: