Kungiyoyin sirri 5 da suka mallaki al'ummomin duniya (Hotuna)
Dukanin kungiyoyin siri a fadin duniya gaba daya na tare da gurin mallaka harkokin mautnen duniyan ne.
Wadannan ne jerin kungiyoyin siri da suka mallaki al’ummomin duniya
1. Kwanya da Kasusuwa
An kafa: 1832
Wadanda suka Kafa? Frederick Ellsworth Mather, Phineas Timothy Miller, William Huntington Russell, Alphonso Taft da George Ingersoll Wood
Ina aka kafa? A jami’a Yale a wani gini da ake kira 'Kabarin'
Me ya sa aka kafa? An kafa wannan kungiyar siri bayan wata muhawara tsakanin al’umman jami’ar
Sanannen mambobi: John Kerry, George Bush, da William Taft
Fargaba: Mambobi wadanda aka sani da Bonesmen na amfani da dangantakar da kuma albarkacin gwamnati na taimakawa mutanen su wajen neman shugabanci a tsakanin ‘yan Amurka.
Shahararrun dabara mai zurfi: Kungiyar da ake zargi da bam na nukiliya da kuma kisan gilla da aka wa tsohon shugaban kasar Amurka John Kennedy.
2. Illuminati (Haskakawa)
An kafa: 1776
Wadanda suka Kafa? Adam Weishaupt
Ina aka kafa? Kasar Gamus
Me ya sa aka kafa? Domin ƙirƙiro wasu al'ummu a Turai
Sanannen mambobi: Barack Obama, Jay Z, Madonna, da Beyonce
Fargaba: Ana samu ishin ishi cewa masana'antun kida da kuma nishadi sun cika da mmbobin Illuminati wanda suke amfani da kafofin watsa labarai domin ci ma guri.
Shahararrun dabara mai zurfi: Gwamnatin Jamus takarya kungiyarbayan juyin juya halin na Faransa,amma dabara mai zurfita nuna cewa kungiyar ta tsira da kuma yanzu ta na aiki a matsayin gwamnati wadda ta ke amfani da masana'antu domin cima gurin sa yadda yake zo.
KU KARANTA KUMA: Subhanallah! Mota ta fada cikin tekun jihar Legas
3. Freemasons
An kafa: 1717
Wadanda suka Kafa? Four English Lodges
Ina aka kafa? Landan
Me ya sa aka kafa? Don sanar da juna akan ilmi ta hanyar sa hannu a cikin wani ci gaban biki.
Sanannen mambobi: George Washington, Benjamin Franklin, Winston Churchill, Mozart, Harry Houdini
Fargaba: Kungiyar wadda ta kunshi maza kawai da yawan mambobi miliyan 6 a fadin duniya masu iko a gwamnati.
Shahararrun dabara mai zurfi: Freemasons ta tsara Pyramids da kuma shiriya juyin juya halin na Faransa.
4. Bohemian Grove
An kafa: 1872
Wadanda suka Kafa? Henry Edwards
Ina aka kafa? Bohemian Avenue, Monte Rio, birnin California
Me ya sa aka kafa? Taron masu arziki da fada a ji domin tserewa daga wasu bukatun mutane.
Sanannen mambobi: Bill Clinton, Ronald Reagan da Richard Nixon
Fargaba: Yan halarta da'awar sun fake a karkashin wata dalilai na zamantakewa, amma mutane da yawa sun muzanta wannan taron a inda suke amfani da tarurruka don ƙarin wasu habubuwa.
Shahararrun dabara mai zurfi: Ana zargin wannan kungiyar ta shirya Manhattan Project – a inda aka kera bam na nukiliyan ta farko, wanda da baya ya zama gaskiya.
5. Bilderberg Group
An kafa: 1954
Wadanda suka Kafa? Sarauta iyalan yaren mutanen Holland
Ina aka kafa? A kasar Holland
Me ya sa aka kafa? Don kawo adin kai tsakani arewacin Amurka da shugabannin Turai domin inganta dangantakar dake tsakanin Amurka da Turai da kuma hadin kan siyasa, tattalin arziki da kuma al'amurran da suka shafi tsaro.
Sanannen mambobi: Angela Merkel, Bill Clinton, Henry Kissinger, Tony Blair, David Cameron da Margaret Thatcher
Fargaba: Babu wanda ya san abubuwa da kungiyar ke tattauna a zaman ta na karshen shekara kuma ana kama duk wani dan jarida da ya yi yunkurin tambayar sakamakon taron.
Shahararrun dabara mai zurfi: Yan Nazis ke jagorantar Kungiyar, suna kokarin gabatar da gwamnatin adin kai na duniya gaba daya da kuma ta mallaki jam'iyyar Republican ta Amurka.
Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa
http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng