Wata uwa mai shekara 19 ta haifi yan biyu hade a kirji

Wata uwa mai shekara 19 ta haifi yan biyu hade a kirji

- Baban likita a asibitin Joseph Musowoya, ya bayyana cewar, yaran n araba cibi guda, anta, da kuma igiyar mahaifa ama zuciyar su daban daban ne

- Asibitin na kan duba yaran da kyau. Akwai shirin komar da yaran zuwa asibiti baba na jamiha a Lusaka dan a yi musu aiki

Wata uwa mai shekara 19 ta aifi yan biyu hade a kirji
Wata uwa mai shekara 19 ta aifi yan biyu hade a kirji

Wata mata yar Zambia,wata ƙasa dake kudancin nahiyar Afrika, mata mai shekaru goma sha tara ta aifi yan biyu duka mata, da su ka hadu ta kirji suna kallon juna.

An yi muhimin karbin aiwuwan a asibiti ta tsakiya a KITWE. Wannan shi ne na farko da asibitin za su raba yan biyu.

KU KARANTA: Waiwaye, adon tafiya: Kalli irin bamabaman da aka yi amfani dasu a yakin Basasan Najeriya

Yan da likitoci su ka fada, yaran na nan da lafiyan su ama akwai dana bin da bai yi dai dai, kamar sun hadu a ta zuciya.

Baban likita a asibitin Joseph Musowoya, ya bayyana cewar, yaran n araba cibi guda, anta, da kuma igiyar maaifa ama zuciyar su daban daban ne.

Ya ce: “Yaran yan biyu matan sun a raba cibi, anta, da igiyar maaifa. Ko da yake suna da zuciya daban, akwai wani rashin dai dai da ya nuna kamar sun araba zuciya kuma.”

KU KARANTA: An hallaka, an jinkita a wata gobara da ta ci tankar mai

Ya koma cewar asibitin na kan duba yaran da kyau. Akwai shirin komar da yaran zuwa asibiti baba na jamiha a Lusaka dan a yi musu aiki.

Plans are, however, underway to to move the babies to University Teaching Hospital in Lusaka for advanced medical operation.

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng