Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kafin yanzu hawon masu ciki da karban haifuwa kyauta ne amma saboda rashin kudi, da marasa lafiya yanzu ana cajin da kuma mafi yawansu sun kasance matalauta.
Wato jama’a da dama sukan sha mangwaro ne kawai ba tare da sanin menene asalin amfaninsa ga jikkunansu ba, asali ma wannan shi yasa birai ke kaunar shan mangwar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’azziyarsa ga iyalan hamshakin dan kasuwa kuma sanannen mai taimakon al’umma Alhaji Ahmadu Chanchangi.
Wasu ma’aikatan shirin N-Power a jihar Kwara sunyi zanga-zanga akan rashin biyan albashinsu tun lokacin da aka dauke su aiki watanni 5 da suka gabata.
Sakamakon matakan da babban Bankin Najeriya CBN ke dauka na ‘kara sayar da takardar kudin Dalar Amurka ga bankuna da ‘yan canji, yanzu haka darajar Naira na sam
Haka ne, gaskiya ne. Shugabanci ya samu shawarwari da kiran ga manufofin hura fito abun da za a mika wa da hurumin haramtattun makamai da mutane masu iko.
Aliko Dangote ya sayar da wata bangaren sarrafa Noodles ga wata kamfanin mai suna Dufil Prima Foods,masu yi na Indomie noodles a ranar Talata,18 ga watan Afrilu
Mutanen garuruwan da ambaliya da goguwar iska ta afka wa dake karamar Hukumar kura suna kira ga gwamnatocin Arewa da hukumar bada agajin gaggawa da su kawo musu
A ranar Talata 18 ga watan AFrilu ne aka kammala aikin gyaran filin sauka da tashin jirage na tunawa da Nnamdi Azikwe dake babban birnin tarayya Abuja.
Mudathir Ishaq
Samu kari