Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wannan Inyamuri mai suna Collins, ya auri budurwar tasa ne a ranar Asabar 20 ga watan Mayu, inda aka daura auren nasu a gundumar Jasin dake garin Melaka a Malay
A karon farko Arsenal ta kasa samun tikitin shiga gasar cin kofin zakarun Turai ta badi duk da doke Everton 3-1 da ta yi a ranar Lahadi a wasan karshe na gasar
Shugaban hukumar NACA Sani Aliyu ya ce kasa Najeriya na kokarin ganin ta dakile yaduwar cutar kanjamau ta hanyar tabbatar da cewa mutane da ke dauke da cutar
Wani Babban hamshakin dan kasuwarna, Alhaji Mukhtar ya tallafa wa mata da matasan jihar Jigawa da tallafin da ta kai naira miliyan 10
Ana neman kimanin naira milyan 5 don a yi wa wata yarinya mai shekaru 3 wanda take fama da ciwon zuciya aiki
Honarabul Abdulmalik Zubairu (Zannan Bungudu) dan majalisa daga jihar Zamfara mai wakiltar Maru da Bungudu a majalisar wakilai ta tarayya, ya bada tallafin
Shin ka taba samu kanka cikin wani yanayi na rashin jin sha'awar jima'i ko kuma kasa tabuka wani abu bayan samun biyan bukata, duk wannan zai iya kasancewa daga
Sabon bincike ya nuna yawan cin tsire da balangu na kawo manyan cutuka. Amma cin sauran nama irinsu kaza da kifi bayi da hadari sosai kamar su rago da saniya.
Mayaka masu tada kayar baya a Neja Delta sun kame sarakun 4 na itsekiri suka kuma yi garkuwa dasu, tare da bukatar a biya su kudin fansa na miliyoyi.
Mudathir Ishaq
Samu kari