Gasar Europa: Yau Man Utd za ta kece raini da Ajax ranar

Gasar Europa: Yau Man Utd za ta kece raini da Ajax ranar

- Kungiyar Manchester United za ta kece raini da Ajax a wasan karshe na cin kofin zakarun Turai na Europa a ranar Laraba.

- Duk kungiyar da ta lashe kofin na Europa za ta buga gasar cin kofin zakarun Turai ta badi kai tsaye.

Kungiyar Manchester United za ta kece raini da Ajax a wasan karshe na cin kofin zakarun Turai na Europa a ranar Laraba.

Duk kungiyar da ta lashe kofin na Europa za ta buga gasar cin kofin zakarun Turai ta badi kai tsaye.

Gasar Europa: Yau Man Utd za ta kece raini da Ajax ranar
Gasar Europa: Yau Man Utd za ta kece raini da Ajax ranar

KU KARANTA: Sojoji sun lalata matatar mai a kudu

Kungiyoyin biyu sun fafata sau hudu a gasar ta zakarun Turai, kuma kowacce ta ci karawa biyu.

Legit.ng ta samu labarin cewa Manchester United ta kare a mataki na shida a kan teburin Premier bana, yayin da Ajax ta yi ta biyu a gasar Netherlands.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel