Nau'ukan abinci 3 da ke raunana mazakutar namiji (Karanta)

Nau'ukan abinci 3 da ke raunana mazakutar namiji (Karanta)

- Shin ka taba samu kanka cikin wani yanayi na rashin jin sha'awar jima'i ko kuma kasa tabuka wani abu bayan samun biyan bukata, duk wannan zai iya kasancewa daga abincin da ka ci ne.

- Masana sun yi nazari kan wasu na'ukan abinci wadanda ke raunana karfin namiji wanda kuma ya zama wajibi duk wani magidanci ya rika Kiyaye wa don samun natsuwa da kima a idon iyali.

(1) Duk wani nau'in abinci wanda ke sa kiba, to yana raunana karfin gaban namiji misali nau'ukan abincin da ake soyawa da man gyada.

(2) Nau'ukan lemun kwalba da wadanda ake jikawa a ruwa da suka kunshi sikari ( Sugar) kamar su ' Soda' da ice cream da sauransu duk suna tasiri wajen rage karfin namiji yayin jima'i.

Nau'ukan abinci 3 da ke raunana mazakutar namiji (Karanta)
Nau'ukan abinci 3 da ke raunana mazakutar namiji (Karanta)

KU KARANTA: Ku kalli kyawawan hotunan diyar Ummaru

(3) Duk wani nau'in abinci wanda aka sarrafa shi daga ainihin yadda yake a da kamar shinkafa da Alkama. Binciken masanan ya nuna cewa ya kamata magidanta su mayar da hankali wajen cin kayan marmari da na lambu.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng