Jiya ba yau ba: Rawar da marigayi Rabilu Musa Ibro a cikin wani tsohon fim din sa

Jiya ba yau ba: Rawar da marigayi Rabilu Musa Ibro a cikin wani tsohon fim din sa

- Marigayi Rabilu Musa Ibro sun fito shi da marigayiya Hassan Tsigai acikin fina finai masu tarin yawa.

- Amma hukuncin Allah yau ga sh gaba dayansu sun rasu basu sai dai labari.

- Kamar yanda zata kasance akan mu. Marigayi Ibro ya yi kuka alokacin da aka sanar da shi cewa jaruma Hassana Tsigai ta rasu.

Ansha yi ma shi tambaya akan dalilin kusan sa, sai ya amsa da cewa: "Kukan sabone kuma yana jajantawa kansa rashin da ya yi, sannan ya hange ta shi mutuwar.

Jiya ba yau ba: Rawar da marigayi Rabilu Musa Ibro a cikin wani tsohon fim din sa
Jiya ba yau ba: Rawar da marigayi Rabilu Musa Ibro a cikin wani tsohon fim din sa

To, yau ga shi dukkan su sun bar duniya sai dai labari. Ibro yana daga jerin wanda duniya ba zata manta da irin gudumawar da yaba al'adun malam bahaushe ba domin Ibro shine yake yin tantagaryar fina finai masu dauke da al'adun hausawa. banda zamani da yasa ya koma fim din birni.

Legit.ng sun samu labarin cewa jarumai sun shirya addu'o'i ga marigayi Ibro acikin watan nan mai albarka ramadan kareem. jaruman sun hada da: Sulaiman Bosho, Rab'u Daushe, Saratu Gidado, Mustapha Naburiska, da kuma Umar Jigirya Sallau.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: