Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jarumar Hauwa tayi wannan tayin ne a cikin wataa fira da tayi da majiyar mu ta BBC Hausa inda suka ruwaito ta tana cewa idan ma wakilin na majiyar ta su zai aur
NAIJ.com ta samu dai cewa jarumar da ta bayyana cewa yanzu haka ta fito a fina-finai akalla 20 ta kuma ce harkar fim itace ta koya mata hakuri, zama da mutane,
An gurfanar da mai saida kaji a gaban kuliya, ashe kajin nasa ungulu ce ya ke gasawa jama'a, shin ko akwai illa idan anci naman ungulu a kimiyyance? Duba...
Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, a ranar juma'a, 1 ga watan Satumba ya saka tufafi da rawani a matsayin musulmi kuma ya shiga yin sallah Eid-Kabir tare da..
Hukumar "NCC" mai kula da kamfanunuwan sadarwar salula na kasa ta bayyana cewar adadin masu amfani da sadarwar salula ya ragu zuwa mutum miliyan 149,249,150
Zakaran da Allah ya nufa da cara, ana mazuru ana shaho sai yayi, wannan shine gaskiyar abinda ya auku da wani jariri da aka zubar da shi a wani daji, kamar yadd
Sai gashi Sallah babba na bana, ya fada a ranar Juma’a mai tarin falala, don haka muna taya daukacin al’ummar musulmi fadin duniya murnar wannan rana.
Wasu jami'ai a rundunar sojin Najeriya a yanzu haka sunyi wa wani kauye dake a cikin jihar Bayelsa kawanya a dalilin kisan dan uwan su da akayi tare da wani mut
Yanzu yanzu ba da dadewa bane ba shugaba Muhammadu Buhari ya aiko wa jama'ar Najeriya musamman ma musulmai da sakon barka da Sallah tare da fatan ayi sallar laf
Mudathir Ishaq
Samu kari