Dandalin Kannywood: Duk wanda zai aure ni zan hada masa lefe - Jaruma Hawwa Waraka

Fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa da ta shahara wajen fitowa mutuniyar banza kamar karuwa ko yar shaye-shaye mai suna Hauwa Waraka ta yi tayin lefe ga dukkan wanda ke da sha'awar auren ta.

Jarumar Hauwa tayi wannan tayin ne a cikin wataa fira da tayi da majiyar mu ta BBC Hausa inda suka ruwaito ta tana cewa idan ma wakilin na majiyar ta su zai aure ta ita zata hada masa lefe ma.

Dandalin Kannywood: Duk wanda zai aure ni zan hada masa lefe - Jarum Hawwa Waraka

Legit.ng ta tattaro daga majiyar tamu cewa jarumar ta bayyana cewa dukkan mai son ta kar yaji tsoro ko fargabar fitowa ya fada mata don kuwa auren ta ko kadan ba zai yi tsada ba duba da yadda zata saukaka masa sosai a arha tubus.

Da majiyar tamu ta tambaye ta ko me yasa take fitowa a matsayin mutuniyar banza a fina-finai kuwa sai jarumar ta ce ita tana sha'awar hakan ne domin ta fadakar da mutane game da illolin hakan.

Jarumar Hauwa tayi wannan tayin ne a cikin wataa fira da tayi da majiyar mu ta BBC Hausa inda suka ruwaito ta tana cewa idan ma wakilin na majiyar ta su zai aure ta ita zata hada masa lefe ma.

Legit.ng ta tattaro daga majiyar tamu cewa jarumar ta bayyana cewa dukkan mai son ta kar yaji tsoro ko fargabar fitowa ya fada mata don kuwa auren ta ko kadan ba zai yi tsada ba duba da yadda zata saukaka masa sosai a arha tubus.

Da majiyar tamu ta tambaye ta ko me yasa take fitowa a matsayin mutuniyar banza a fina-finai kuwa sai jarumar ta ce ita tana sha'awar hakan ne domin ta fadakar da mutane game da illolin hakan.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng