Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata karamar Kotu dake garin Kubwa na babban birnin tarayya Abuja ta yanke ma wani matashin Kafinta Rabiu ABdullahi hukuncin zaman gidan yari na watanni 4.
Shi dai wannan makwabci na Malam Kabiru Gombe yayi kararsa ne gaban kotu kan zarginsa da take hakkin makwabtaka, kamar yadda ya shaida ma alkalin kotun.
A rana mai kamar ta yau a Tarihi, Tafawa Balewa ya hau mulki a 1957, shekaru uku kafin samun 'yancin kai. Ya rike mukamai da dama kafin ya zama firaiminista
Kareem Benzeman ya garzaya kasar Saudiyya ne bayan daya fafata a wasan da aka buga tsakanin Real Madrid da Valencia a ranar Lahadin makon data gabata.
Wasu yan Najeriya sunyi wa dan uwan su dukan tsiya a kasar Malaysia, bayan sun zarge shi da sace wayoyi da wasu muhimman kaya bayan ya far ma dakinsu.
Manoma 22,000 ne zasu ci moriyar tallaffin babban bankin CBN da kuma Bankin Sterlin a jihar Kebbi, A sabuwar gwamnatin Buhari dai an baiwa noma fifiko
Binciken, wanda aka buga a mujallar Science Translational Medicine, ya bayyana cewa, za a iya gano ciwon daji a mafi yawan mutanen da ke dauke da ita a mama, ha
Hukumar 'yan sandan jihar Cross Ribas ta gabatar da wani fasto tare da wasu mutane 6 a kan zargin kashe wani jariri mai shekara daya da wata shida da haihuwa.
Shafin NAIJ.com ya kawo muku labarin wani mutumin da ya shirya wa jana'izarsa ta hanyar haka kabarinsa da bayyana wasiyarsa shekaru 38 a baya kafin muturwarsa a
Mudathir Ishaq
Samu kari