Wani dan Najeriya yace duk wanda bai bauta wa Nnamdi Kanu ba wawa ne

Wani dan Najeriya yace duk wanda bai bauta wa Nnamdi Kanu ba wawa ne

- Nnamdi Kanu ya na warka da mara lafiya

- Magoya bayan Biyafara sun daga darajar Nnamdi Kanu zuwa abun bauta

- Kanu Ubangiji na ne wanda ya hallice ni idan baka son shi ka cire ni daga shafinka

Wani matashi Iyamuri yace duk wanda bai bauta wa shugaban yan kungiyan asalin Biyafara IPOB, Nnamdi Kanu wawa ne.

Wannan ba sabon labari bane yadda magoyan bayan Biyafara suka daga darajar Nnamdi Kanu zuwa matsayin abun bauta, wasu ma suna kiran sa ‘Yesu al Masihu’.

Wani dan Najeriya yace duk wanda bai bauta wa Nnamdi Kanu wawa ne
Wani dan Najeriya yace duk wanda bai bauta wa Nnamdi Kanu wawa ne

Wasu sun ba da labari cewa shugaban IPOB Nnamdi Kanu ya warkar da su daga ciwon dake damun su, kuma sun wuce gona da iri da suka fara bauta masa .

KU KARANTA : Neman maganin ciwon kai yasa an damfari wani dan kasuwa miliyan N25

Nnwakalu ya rubuta a shafin sa na Facebook cewa “duk wanda ya ke gani Kanu bai kai matsayin bauta ba, wawa ne kuma abun da yake bauta wa shirme ne. Shugaban mu Ubangiji ne wanda ya halice ne. idan ba ka son shi ka cire ni daga shafin ka.”

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng