Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Akalla mutane hudu sun mutu sakamakon wani mumunar gobarar wuta a safiyar ranar Laraba, 20 ga watan Satumba a Tudun Murtala Quarters a cikin birnin Kano.
Mazauna jihar Gombe sun dara da yiwa Ubangijinsu godiya sanadiyar yadda kayan masarufi suka yi sauki musamman ma shinkafa wadda mafi yawan al'ummomin yankunan A
Shin ko kun san, duk da cewa Amurka tafi kowa karfin tattalin arziki, haka kuma tafi kowa cin bashi a duniya? Duba nawa ake binta kasa zuwa kasa a fadin duniya
Gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu ya bayyana cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kame bakinsa akan rikice-rikicen masu fafutikar neman kafa yankin Biyafar
Wani ma’abocin kafar sadarwar zamani, Facebook, Bashir El-Bash ya bada labarin wani surkullen tsafi da aka gani a wata katafariyar makabarta dake garin Sumaila
A wani jawabi daya fito daga ofishin shugaban kasar Koriya ta kudu, Moon Jae-in a yau laraba, kasar Koriya ta kudun ta bayyana goyon bayanta ga jawabin da shuga
Kamfanin dillancin labaru ta ruwaito Balarabe mai shekaru 40 ya aikata ma kansa wannan aika aikan ne a ranar Talata 19 ga watan Satumba, a unguwar Rijiyar Zaki
Shugaba Buhari ya godewa sarki Abdalla na Jordan kan gudummawarsa ta kayan yaki don kashe 'yan Boko Haram, wadanda suka yi wa ISIS mubayia domin kafa daula
Da sai dai a kaiwa iyaye na gawa ta a cewa wata budurwa 'yar kabilar Ibo da ta bayar da labarin yadda ta kubuta daga wahalar 'yan sanda akan hanyarta ta zuwa ji
Mudathir Ishaq
Samu kari