Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gurji ko kuma kokumba na dauke da sinadaren magance gautsin fata sannan yana taimakawa wajen sanyafa fata sheki da laushi. Kamar dai yadda muka saba, NAIJ.com
Akalla kabilun tsaunin Mambila 5 ne suka taru a wani babban taron da aka gudanar a filin wasan garin Gembu domin rigakafin hana sake barkewar duk wani rikici.
A kankare Kwakwa sannan a wanke ta fes sai a markadeta a ajiye gefe guda. A dora Mai a kan wuta a soya shi da tafarnuwa, amma ba tare da barin tafarnuwar ta kon
Wasu 'yan bindiga-dadi sun rufarwa sojojin da aka tura kwantar annobar su a wani dajin yankin karamar hukumar Shinkafi da ke jihar Zamfara. Sojojin su
NAIJ.com ta samu dai cewa mahaifin yaron ya shaidawa majiyar mu ta Aminiya cewar a ranar Laraba ne dai bayan ya dauki jaririn sai ya kula da siffar kunnen sa ya
Wata babbar kotun shari'ar musulunci dake zamanta a unguwar Tudun Wada Zariya ta bayar da umurnin daure wasu matasa 2 a gidan yari bisa tuhumar su da laifin had
Wani hoton da ya bulla a dandalin zumunta a satin da ya gabata na ci gaba da daukar hankulan jama'a da dama na Jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa Halima
Sakamakon bayanan da aka samu a Amazon.com Inc. hannun jari Jumma'a ya tura Jeff Bezos a saman Billionaires Index a karo na farko, ya sa shi a gaban Bill Gates
Wani sabon bincike da aka gudanar game da karfin sojan Koriya ta Arewa, ya yi matukar jefa fargaba a zukantan kasashen yamma,wadanda suka gano tayi masu nisa.
Mudathir Ishaq
Samu kari