Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugabar mata a hukumar Hisbah ta jihar Kano, Dakta Zahra’u Muhammad Umar, ta sanar da illolin dake tattare da aura ma yara mata kanana mazan aure tsofaffi.
Kimanin shekaru 78 da suka gabata ne aka haifi tsohon shugaban kasar Najeriya a zamanin mulkin Soja, Marigayi janar Murtala Muhammed, a ranar 8 ga watan Nuwamba
Wata matashiyar sojin kasan Najeriya mai sunan Porch Army girl ta sanya mutane da dama musamman maza sun dimaunce yayin da ta yada hotunan ta a dandalin sada zu
Ana cikin haka ne sai wani mutumi da suka taba damfararsa ya shigo shagon, ganinsu ke da wuya ya kwarmata ihu, yana ihun barayi! Nan da nan aka kama su aka mika
Wani matashi mai suna Shamwilu Shehu ya gamu da ajalinsa a hannun yan kato da gora dake unguwar Wunti na jihar Bauchi, bayan takaddamar data shiga tsakaninsa.
Wannan shine labarin wasu yan siyasan Najeriya da aiki yayi mu su yawa, ga kuma yawan shekaru ke sa su barci a duk loackin da suka halarci taro ba tare da sanni
An garkame shugaban kasar Yemen da wasu mukarrabansa a wani gida a kasar Saudiyya. Tun farkon shekarar nan Shugaba Hadi yake kokarin komawa gida Yemen
Olaniyan ya gurfana a gaban Alkali mai shari'a Raheem Siyanbola a ranar 10 ga watan Oktoba na shekarar 2016, inda kotun ta kama shi da laifuka uku wanda ya hada
NAIJ.com ta ruwaito da sanadin jaridar The Nation cewa, an tambayoyi masu yin kaura biyar a tashar jiragen ruwa ta Salerno dake kudancin kasar Italiya inda suka
Mudathir Ishaq
Samu kari