Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yariman kasar Saudi Arabiya, Mansour bin Muqrin da wasu jami'an gwamnati sun mutu a wani mumunar hadarin jirgin sama a Saudiyya a kusa da iyakar Yamal.
Wani mutumi mai suna Wendell Melton dan shekara 52 ya dankara ma dansa, mai suna Giovanni harsashi,a lokacin daya kama shi yana luwadi, inda nan take yace ga ga
Shi dai ɓaure wani dan itace ne da yake da nasaba da durumi, sai dai ya dara durumi zaki nesa ba kusa ba. Binciken NAIJ.com ya bankado sunadarai da ɓaure ya kun
Namijin goro ya samo asali ne a wasu yankunan nahiyyar Afirka, kuma ya kan zubo 'ya'ya masu launin makuba. 'Ya'yan su kan yi girma kimanin inci 3 zuwa 5, kuma a
Babban jam'iyyar adawa a Najeriya PDP tayi babban kamu a jihar Neja inda ta karbi 'ya'yan jam'iyoyi daban daban ciki harda 'ya'yan jam'iyyar APC mai mulki.
Alayyahu wani koren ganye da ake amfani da shi a sassa daban-daban a fadin duniya wanda kowa na iya saye saboda rashin tsada ta fuskar kudi. Ya kuma samo asali
Riɗi ya na daya daga cikin nau'ukan abinci da ake amfani da su dubunnan shekaru da suka gabata. Bincike ya bayyana cewa, shukar riɗi ita kadai ce shukar da ta j
A ranar Jumma'ar da ta gabata akalla mutane 9 sun tsallake rijiya da baya a wani hatsari da ya afku, yayin da wata babbar mota ta danne kananin motoci biyu a wa
Da yawan mutane su kan dauki Kabewa a matsayin kayan abinci mai karawa miyar taushe yawa da dandano, sai dai Kabewa ta wuce matsayar da yawan al'umma suka ajiye
Mudathir Ishaq
Samu kari