Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kaakakin ya bayyana cewa ganin haka ya sanya wasu fusatattun matasa suka diran masa, suka lakada masa dan ban zan duka, wanda a yanz
Shahararren mai kare hakkin yan luwadi a Najeriya, Bisi Alimi yace addinin Kritsanci a Najeriya ba komai bane face cuwa-cuwa saboda yin kudi da mabuyan su
Shaharren daraektan finafinann Kannywood, Falalu A Dorayi ya ca ya hada fim din “Auren Manga ” ne saboda ya ba mutane dariya, da nishadantar da su kawai
Kasar Koriya ta Arewa ta ce yanzu haka ta mallaki wani makamin kisan kare dangi na Nukiliya mai linzami, ICBM, da zai iya tashin kasar Amurka gabadayan ta daga
Kungiyar Kula da harkan kiwon lafiya na duniya WHO ta ce kashi 66 na magungunar jinyar zazzabin cizon sauro Malaria a kasashen dake taso wa jabu ne inji WHO
Tsohon dan takarar kungiyar NAC, dakta Olapade Agoro ya kwatanta tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a matsayin dan siyasa mara akida da alqibla
Mutanen wadansu kauyuka da ke yankin karamar hukumar Shinkafi, da ke jihar Zamfara, sun yi kira ga gwamnati da su kawo musu dauki da karin tsaro saboda barnar
Shahararren attajirin nan dan Najeriya, Aliko Dangote ya kaddamar da katafaren kamfanin Siminti na rukunin kamfanuwan Dangote a kasar Congo dake yankin.
Sakon muryar na cewa ai ma wai marigayin na mu'amala ta soyayya da batsa da mahaifiyar matar tasa ne, abin da wai ya tunzura Maryam Sanda ga kisan sa
Mudathir Ishaq
Samu kari