Abubuwan da Abacha yaso yi washe-garin ranar da ya rasu a 1998
- Ajibola Ogunsola, yace Abacha ya so ya rufe jaridar Punch litinin din da ya rasu
- A wata makalar makalar, ma yaso sauke manyan soji
- Haka kuma, wai yaso sauke manyan sarakuna da basu yarda da yayi tazarce ba
Ajibola Ogunsola, yace Abacha ya so ya rufe jaridar Punch litinin din da ya rasu, a ganawarsu da 'yan jarida a laccar da akayi don karrama jakadan Amurka Walter Carrington.
A wasu majiyoyin ma, Janar din, a kokarinsa na tazarce da farin kaya, yaso a washegarin ya sauke manyan hafsoshin janar da dama, ciki harda Abdussalami Abubakar.
DUBA WANNAN: Cin zalin 'yan-sanda
Haka zalika, an sa rai ya so ya sauke manyan sarakunan da suka ki yi masa mubayi'a, cikinsu har da Ado Bayero.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng