
Ibrahim Tofa







Akalla mutane hudu ne suka mutu a wata arangama tsakanin dilolin shanu da yan kungiyar kabilar yarbawa na OPC a Ajase dake karamar hukumar Irepodun ta Kwara.

Jihar Kano - Gwamnatin tarayya ta ba Dantata & Sawoe dake aikin gina titin Western Bypass da ke birnin jihar Kano wa’adin watannin hudu ta kamala aikin. Rahoto.

Jihar Kaduna - Masu Garkuwa da mutane sun sako kimanin mutum 51 da suka sace unguwar Millenium City da ke Jihar Kaduna bayan sun shafi makonni a hannun suRa.

Jihar Kaduna - Honorabul Isa Ashiru Kudan, dan takarar gwamna jihar Kaduna Jam'iyyar PDP ya bayyana abubuwa guda uku da za mayar da hankalin sa idan ya zama gw.

Yan ta'adda sun kashe wasu yan banga guda biyu yayin da suka jikkata guda hudu bayan sunyi musayar wuta da junan su a Abuja. Rahoton jaridar gidan aman Aminiya.

Abuja - Babban Lauyan Gwamantin Najeriya da Minsitan Sharia Abubakar Malami yayi bayyani Akan Hukunta wadanda aka Kama da Zargin tallafawa kungiyar Boko Haram.
Ibrahim Tofa
Samu kari