
Ibrahim Tofa







Jihar Ondo Gwamnan Jihar Ondo Rotimi Akeredolu yayi ikrarin cewa dole kujerar shugabankasa ya koma yankin Kudu a 2023 saboda kada a saba yarjejeniyar mulkin ka.

‘Yan takarar gwamna 13 ne suka fito takara a zaben badi a jihar Katsina, bayan zaben fidda gwani na jam’iyyun siyasa daban-daban. Amma, biyar ne kawai daga cik.

Hakan ya faru ne saboda sun sha kaye a takarar neman mukamai daban-daban a lokacin zaben fidda gwani na jam’iyyar. Gwamna Wike ne ke kan gaba a jerin sunayen.

Abuja - Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce ba ta amince da saka sunan Sanata Ahmed Lawan matsayin ‘yan takarar senata a Yobe ta Arewa da Godswi.

FCT, Abuja - A wata ganawa da ya yi da wasu ‘yan Najeriya kwanan nan a birnin Landan, Dayo Isra’ila, shugaban matasan jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Darakta Janar na Hukumar Muryar Najeriya VON, Osita Okechukwu, ya yi wa ‘yan Najeriya jawabi kan muhimmancin cancanta kan addini ko kabilanci a zaben 2023.

Jihar Kaduna - Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso yamma Salihu Lukman, ya bukaci jam’iyyun adawa da kada su yi tsammanin samun nasara.

Jihar Benue - Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom, yace zai sayawa jami’an sabuwar hukumar yan sa kai da ya kaddamar a jihar bindodgi kirar AK-47A. Rahoton BBC.

Abuja - Rundunar ‘yan sandan Najeriya (NPF) ta gayyaci ‘yan kasa masu sha’awa shiga aikin Dansanda da sun yi rajistar shiga kwalejin Karatun dansanda na digiri.
Ibrahim Tofa
Samu kari