Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayyan cewa gwamnonin Najeriya mutane ne da ke da matukar muhimmanci ga nasarar da gwamnatinsa ka iya samu ko akasin haka.
Kasar Angola ta bi sahun 'yar uwarta Najeriya wajen rage yawan kudaden da take kashewa wajen biyan tallafin mai da 'yan kasar ke amfani da shi. Kasar ta ce ta.
Sabon gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya bayyanawa jami'an tsaro cewa zai basu duk kayan aikin da suke bukata. Ya bayyana hakan ne a ganawa ta farko da.
Wasu iyaye a Hausawa da ke Kano sun zargi wasu 'yan banga na unguwar da lakadawa dansu mai kimanin shekaru 22 duka har lahira. Iyayen sun ce ba a sami yaron.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi muhimman jawabai a wajen bikin rantsar da shi a ranar 29, ga watan Mayu. Sai dai akwai wasu muhimman batutuwa guda 2 da.
Babban manajan daraktan kamfanin mai na ƙasa (NNPC), Mele Kyari ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya ba za ta iya ci-gaba da biyan kuɗin tallafin man fetur ba sa.
Wata mata mai suna Maria Ahmadu da jami'an 'yan sanda suka kama a Legas bisa tuhumarta da laifin siyar da jaririnta, ta ce bukatuwar iyali ce ta sanyata aikata.
Manajan daraktan kamfanin mai na ƙasa (NNPC), Mele Kyari ya bayyana cewa farashin da ake gani na mai a yanzu, yanayi ne kawai na kasuwa, zai daidaita kansa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ganawarsa ta farko da shugabannin tsaro a fadar gwamnati da ke Abuja. Babban hafsan tsaro na kasa, Janar Lucky Irabor ne.
Deen Dabai
Samu kari