Author's articles







Kotun koli ta yi watsi da karar da jam'iyyar PDP ta shigar tana neman ta soke tikitin takarar Bola Ahmed Tinubu da Kashim Shettima da suka yi a jam'iyyar APC.

Wata kungiyar rajin kare dimokuraddiyya ta roki Tinubu da ya yi kokarin rage tsadar man fetur idan ya karbi ragamar mulkin kasar nan a ranar 29 ga watan Mayu.

Shugabar mata ta jam'iyyar APC ta kasa dakta Betta Edu ta ce sai 'yan Najeriya sun roki Bola Tinubu ya sake fitowa takara bayan kammala wa'adin shekaru hudunsa.

Mataimakin dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar Labour a zaben da ya gabata Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya yi bayani kan dalilin da yake ganin zai hana.

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa shi mutum ne saurin fushi, amma kuma baya yarda ya kwana da fushin wani mutum a cikin ransa.

Tsohon ministan yada labarai a lokacin mulkin Goodluck Jonathan, Cif Edwin Clark ya bayyana cewa rabonsa da yinn bikin murnar zagayowar ranar haihuwarsa tun.
Deen Dabai
Samu kari