Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Sabon shugaban ƙasar Najeriya Bila Ahmed Tinubu ya bayar da umarni ga jami'an hukumar tsaro na farin kaya kan su fice daga ofishin hukumar EFCC da ke Ikoyi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin tafiya da matasa a gwamnatinsa lokacin da yake yakin neman zabe. A yau mun tattaro muku matasa 4 na gwamnatin.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana irin yanayin da ministocinsa da sauran masu rike da mukamai na siyasa suka shiga a 2015.
Sabon shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya shaidawa wakilan kasashen Amurka, Birtaniya da na Saudiyya cewa Najeriya ba za ta wargaje ba, za ta.
Da safiyar ranar Talata ne jami'an tsaro na farin kaya wato DSS, suka mamaye ofishin hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), da ke Ikoyi jihar Legas.
Sunayen gwamnonin da suka gama biyan bashin albashin ma'aikata a jihohinsu gabanin mika mulki a ranar 29 ga watan Mayu ya bayyana. Sai dai hakan ba yana nufin.
A ranar Litinin, 29 ga watan Mayu ne aka rantsar da zababben gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda akan mulki. Dikko shi ne tsohon daraktan hukumar SMEDAN.
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana hasashen makomar gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele a gwamnatin Tinubu.
Mataimakin dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar Labour a zaben da ya gabata Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya yi bayani kan dalilin da yake ganin zai hana.
Deen Dabai
Samu kari