Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Katsina - Dan majalisa mai wakilan karamar hukumar Bakori a majalisar dokokin jihar Katsina, Dr Ibrahim Aminu Kurami, ya rasu a Saudiya. Dan majalisar ya tafi k
Hukumar kula da hakkokin masu ajiya a bankunan kasar nan (NDIC), da ke karkashin Ma'aikatar Kudi, ta kwato kudaden kwastomomi da ke ajiya a wasu bankuna 20 da
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ba ta da halastacen dan takarar shugaban kasa, a cewar jam'iyyar Peoples Democratic Party, (PDP), Daily Trust ta rahot
Wani gini mai hawa ɗaya ya rufta a ranar Juma'a, ya yi sanadin rasuwar yaya da kani masu shekaru 15 da 11. Babban yayansu mai shekaru 17, shi an yi nasarar cet.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta kashe kimanin Dalar Amurka Miliyan 10 don ciyar da yaran Najeriya karkashin shirin National School Feeding Programme. Wanna
Wani matashi dan shekara 18 mai suna Tope Momoh ya shake mahaifiyarsa har sai da ta ce ga garinku saboda ta kira shi shege. Tope ya amsa cewa ya halaka mahaifiy
A kalla mutane 30 ne aka ce sun ɓace a yayin da kwale-kwale da ke dauke da mutane 50 ya kife a garin Umunnankwo da ke karamar hukumar Ogbaru na jihar Anambra. A
Fastoci daga coci sun tana musuli murnar Maulidi (zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad, SAW) a filin motsa jiki na Ahmadu Bello da ke Kaduna a ranar Asabar.
Iyorchia Ayu, shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya dage cewa shi babu ƙumbiya-ƙumbiya da rashin gaskiya a shugabancinsa. Shugaban na PDP ya bayyana hakan ne lokac
Aminu Ibrahim
Samu kari